DAMBARWAR MAJALISA : ZA’A BIYA ABUDULMUMIN ,ALBASHINSA DA ALAWU NA TSAWON LOKACIN DA AKA DAKATAR DASHI — KOTU DAGA AUWAL M KURA Wata babbar kotun Gwambatin Tarayya dake Abuja kalubalanci Dakatarwar Da Akayiwa Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Bebeji Hon. Abdulmuminu Jibrin Tsahon Kwamaki 180 , Inda Kotun ta Bada Ummarnin Biyansa Dukkan Albashi Da […]
The post DAMBARWAR MAJALISA : ZA’A BIYA ABUDULMUMIN ,ALBASHINSA DA ALAWU NA TSAWON LOKACIN DA AKA DAKATAR DASHI — KOTU appeared first on MUJALLARMU.