Majalisa Ta Daukaka Kara Kan Hukuncin Canja Ranar Zaben Shugaban Kasa Majalisar tarayya ta daukaka kara kan hukuncin wata kotun tarayya wadda ta yanke hukuncin cewa majalisar ba ta da hurumin canja ranar zaben Shugaban kasa kamar ta yi a dokokin zabe. Majalisar dai ta nemi kotun daukaka kara kan ta yi fatali da wannan […]
The post Majalisa Ta Daukaka Kara Kan Hukuncin Canja Ranar Zaben Shugaban Kasa appeared first on MUJALLARMU.