Bari musha dariya da wannan labarin Wani Buzu ne falke, ya rika bugun gaba yana cewa shi babu wanda ya isa ya yi masa sata. Ashe wani babban barawo ya ji haka, don haka sai ya sha alwashin sai ya yi masa sata. Wata rana an ci kasuwa, Buzu ya sayar da kayansa duka, sai […]
The post MUSHA DARIYA: ASHE BA NI BANE appeared first on MUJALLARMU.