INA YIN AIKI SABODA ALLAH NE DON KUMA CIGABAN AL’UMMAR KASA TA NAJERIYA-Inji Shugaba Buhari. Marubuci Haruna Sp Dansadau Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya halarci wani gagarumin taron rally da aka gudanar a jihar Bauchi acikin wannan satin,inda dumbin al’ummar Bauchi sukayi cunkus akan hanya domin tarban sa. Kamar yadda Mujallar mu keda labari,shugaba Buhari […]
The post INA SANE DA MASUYI MIN ZAGON KASA ZASUYI SU DAINA SABODA INA GUDANAR DA MULKI NA SABODA ALLAH NE-Inji Shugaba Buhari appeared first on MUJALLARMU.