KU SAURARI SABUWAR WAKAR DA MAWAKI AMINU DUNBULUN YAYI TA APC TA WATSI
The post KU SAURARI SABUWAR WAKAR DA MAWAKI AMINU DUNBULUN YAYI TA APC TA WATSI appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleHAR YANZU MURADI NA AKAN SAYEN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA ARSENAL BAI CANZA BA...
HAR YANZU INA KAN BAKANA AKAN SIYAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA ARSENAL A SHEKARAR 2020-INJI ALIKO DANGOTE. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hmashakin dan kasuwa kuma attajiri wato Aliko dangote,yace har yanzu...
View ArticleLABARI DA DUMINSA: SABON COCIN REAL MADRID LOPETEGUI YA ZABI MARCO ASENSION...
Wasanni: Sabon Cocin Real Madrid Ya Fasa Sayen Shahararun ‘yan wasan kwallon kafa gudu uku,Mbappe,Neymar Da Eden Hazard Da Ake Saran Daya Daga Cikin Su Zai Iya Maye Gurbin Cristiano Ronaldo....
View ArticleKARANTA KAJI: SANATA KWANKWASO YA BAYYANA FARIN CIKIN SA GAME DA KOMAWAR SA...
Ina Farinciki komawa ta Jam’iyyar PDP-Inji Kwankwaso Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tsohon gwammnan jihar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana tsantsar farin cikinsa game da komawar sa...
View ArticleINA SANE DA MASUYI MIN ZAGON KASA ZASUYI SU DAINA SABODA INA GUDANAR DA MULKI...
INA YIN AIKI SABODA ALLAH NE DON KUMA CIGABAN AL’UMMAR KASA TA NAJERIYA-Inji Shugaba Buhari. Marubuci Haruna Sp Dansadau Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya halarci wani gagarumin taron rally da aka...
View ArticleKO KASAN MENENE MA’ANAR MTN? – AMINA LAWAN
Shafin mujallarmu ya fara kawo muku wani sabon shirin inda muke ji daga bakin mutane akan ma’anonin wasu kalmoni. A wannan karo mun fara da kalmar MTN. SABABBIN ZAFAFAN HOTUNAN YAR SANDA HADIZA...
View ArticleMusha Dariya: Yan Rabano Ayatullahi da Dan Fulanin Dadin Kowa
Shafin Mujallarmu ya fito da wani sabon Shirin ('Yan Rabano) domin Nishadi Shiri ne wanda ya kunshi sha'aharrun Jaruman Barkwanci na Kannywood Ayatullahi Tage, Dan Fulanin Dadin Kowa da sauransu. The...
View ArticleLABARI DA DUMINSA: ANA SHIRIN BAWA KOWANE DAN MAJALISAR APC NAIRA MILIYAN 150...
Za a ba kowane ‘Dan majalisa na APC N150m domin tsige Saraki da Dogara – Timi Frank Labarai, Siyasa Wani rahoto da sanadin shafin jaridar Vanguard ya bayyana cewa, fadar shugaban kasa da kuma...
View ArticleKARANTA KAJI: BAYAN SHEKARU DA MUTUWAR OSAMA BIN LADAN MAHAIFIYAR SA TAYI...
Bayan Wasu Shekaru Da Mutuwar Osama Bin Ladan Mahaifiyar Sa Tayi Tsokacin Akan Rayuwar Sa Kafin Mutuwa Ta Riske Sa. Alia Ghanem, Mahaifiyar Osama Bin Laden ta bayyana takaicin ta dangane da yadda...
View ArticleKARANTA KAJI: SULTAN SA’AD ABUBAKAR YA MUSANTA ZARGIN DA AKE MASA NA MARAWA...
Sultan ya karyata rahoton cewa ya goyi bayan sauya shekar Tambuwal Marubuci:Haruna Sp Dansadau Majalisar sultan na Sokoto ta nisanta kanta daga wani rubutu dake yawo a shafukan zumunta wadda ke...
View ArticleRASHIN TAUSAYI: WANI MUTUM YA YIWA KARAMAR YARINYA FYADE KARSHE YA SANYA MATA...
Rashin Imani: Ya yi wa karamar yarinya fyade, a karshe An Same ta da cutar kanjamau Jami’an hukumar Yansandan jihar Gombe sun sanar da cafke wasu mutane su bakwai da suka kwashe tsawon lokaci suna yi...
View ArticleCHANJA SHEKA DAGA JAM’IYYA: GABA ZAKI BAYA DAMISA
Kamar yadda rahotanni ke ta zagayawa a wannan lokacin na kakar sauya sheke da wata jam’iyya zuwa wata jam’iyya, a siyasance wannan ya na nuna cewa lallai yan siyasa sun kada gangar siyasa kafin masu...
View ArticleLabarin wata DPO, da yanda barayi suka yi mata tsirara a kasuwa
A wata hira da tayi da manema wata DPO din 'yan sanda a Abuja ta bayyana yanda wasu 'yan daba suka wahalar da ita, yayin da suka je kama kayan sata a wata kasuwa dake Abuja. The post Labarin wata DPO,...
View ArticleMe ke haddasa yunwa a Afirka?
Cikin ‘yan shekarun da suka gabata, an sami raguwar mutanen da ke fama da karancin abinci a nahiyar Afirka. Sai dai, matsalar ta sake kunno kai, inda a yanzu akalla mutane miliyan 26 ne suke fuskantar...
View ArticleIKON ALLAH: WATA MATA ‘YAR KIMANIN SHEKARU 60 A DUNIYA TA HAIHU BAYAN SHARE...
Ikon Allah: wata dattijuwa mai shekaru 60 ta haihu bayan shekaru 30 da aure, hotuna Wata mata ta samu karuwar haihuwa a lokacin da ta cika shekaru 60 a duniya,matar ta samu juna biyu ne a karo na farko...
View ArticleKARANTA KAJI: AMFANIN CIN FARA SHIDA A JIKIN DAN ADAM
Karanta Kaji: Amfanin Cin Soyayyar Fara Shida A Jikin Dan Adam Cin Fara ba sabon abu bane a Najeriya, musamman a yankin Arewacin Najeriya, inda ko a garin Daura da Katsina ana siyar da Fara...
View ArticleDUBA KAGA: JERIN SUNAYEN JIHOHI 15 DA AKE SARAN ZASU BAWA SHUGABA BUHARI...
Ko Ya Zaben Shugaba Buhari Zai Kasance A Jihohin Nan 15 A 2019 Yayin da babban zabe na game gari a Najeriya ya rage ‘yan watanni kacal a gudanar da shi, yanzu haka dai kakar siyasa tuni ya...
View ArticleWATA SABUWA: RIGIMA TA SHIGA TSAKANIN SAUDIYYA DA KASAR CANADA-Karanta Kaji...
Ko Miye Dalilin Rigima Tsakanin Kasar Saudiyya Da Canada-Karanta Kaji Kasar Saudiyya ta kori Jakadan Kanada daga kasarta kamfanin dillancin labaran kasar ya ce shi ma jakadan Saudiyya a...
View ArticleKARANTA KAJI: BABBAN BANKIN DUNIYA YA GARGADI GWAMNATI BUHARI TAYI TAKA...
Tattalin arziki: Babban bankin Duniya ya gargadi Gwamnatin Buhari Babban bankin Duniya ta gargadi Gwamnatin Najeriya ta bi sannu a hankali da karbo bashi inda aka nemi a maida hankali wajen...
View ArticleKASANCEWAR BUHARI SHUGABAN KASA BAMU AMFANA DA KOMAI BA-Inji Sarkin Daura
Zaman Buhari Shugaban Kasa Bamu Amfana Da Mulkin Sa Ba- Sarkin Daura Mai marataba sarkin Daura, Dr. Umar Faruq Umar, a ranan Litinin ya ce jama’arsa da mutanen Daura na cikin halin kunci duk da...
View Article