Zaman Buhari Shugaban Kasa Bamu Amfana Da Mulkin Sa Ba- Sarkin Daura Mai marataba sarkin Daura, Dr. Umar Faruq Umar, a ranan Litinin ya ce jama’arsa da mutanen Daura na cikin halin kunci duk da cewa dansu, shugaba Muhammadu Buhari, ne shugaban kasa. Ya bayyana hakan ne yayinda yake jawo hankalin ministocin […]
The post KASANCEWAR BUHARI SHUGABAN KASA BAMU AMFANA DA KOMAI BA-Inji Sarkin Daura appeared first on MUJALLARMU.