Ikon Allah: wata dattijuwa mai shekaru 60 ta haihu bayan shekaru 30 da aure, hotuna Wata mata ta samu karuwar haihuwa a lokacin da ta cika shekaru 60 a duniya,matar ta samu juna biyu ne a karo na farko bayan shekaru 30 da yin aure majiyar naij.com ta sanar da ita cewar matar ta […]
The post IKON ALLAH: WATA MATA ‘YAR KIMANIN SHEKARU 60 A DUNIYA TA HAIHU BAYAN SHARE SHEKARU 30 DA AURE-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.