Karanta Kaji: Amfanin Cin Soyayyar Fara Shida A Jikin Dan Adam Cin Fara ba sabon abu bane a Najeriya, musamman a yankin Arewacin Najeriya, inda ko a garin Daura da Katsina ana siyar da Fara kwano kwano, kuma ga wadanda suke ci ko suka taba ci, sun tabbatar cewar yana dadi […]
The post KARANTA KAJI: AMFANIN CIN FARA SHIDA A JIKIN DAN ADAM appeared first on MUJALLARMU.