Ko Miye Dalilin Rigima Tsakanin Kasar Saudiyya Da Canada-Karanta Kaji Kasar Saudiyya ta kori Jakadan Kanada daga kasarta kamfanin dillancin labaran kasar ya ce shi ma jakadan Saudiyya a birnin Ottawa na Canada an bukaci ya koma gida An yanke huldar kasuwanci tsakanij kasashen biyu Me ya hado Saudiyya […]
The post WATA SABUWA: RIGIMA TA SHIGA TSAKANIN SAUDIYYA DA KASAR CANADA-Karanta Kaji Dalili appeared first on MUJALLARMU.