Kamar yadda rahotanni ke ta zagayawa a wannan lokacin na kakar sauya sheke da wata jam’iyya zuwa wata jam’iyya, a siyasance wannan ya na nuna cewa lallai yan siyasa sun kada gangar siyasa kafin masu rawar siyasar su shirya.
The post CHANJA SHEKA DAGA JAM’IYYA: GABA ZAKI BAYA DAMISA appeared first on MUJALLARMU.