A wata hira da tayi da manema wata DPO din 'yan sanda a Abuja ta bayyana yanda wasu 'yan daba suka wahalar da ita, yayin da suka je kama kayan sata a wata kasuwa dake Abuja.
The post Labarin wata DPO, da yanda barayi suka yi mata tsirara a kasuwa appeared first on MUJALLARMU.