Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

KARANTA KAJI: MUHIMMAN ABUBUWA 5 GAME DA RAYUWAR JARUMA HAIDZA GABON

Dandalin Kannywood: Abubuwan ban mamaki 5 da baku sani ba game da Jaruma Hadiza Gabon Ko shakka babu Hadiza Gabon yanzu a iya cewa tana daya daga cikin matan da suka shiga harkar fina-finan Hausa ta...

View Article


WATA SABUWA: MUKADDASHIN SHUGABAN KASA OSINBAJO YA TSIGE SHUGABAN HUKUMAR DSS...

       Yanzu yanzu: Mukaddashin shugaban kasa ya tsige shugaban hukumar DSS Rahoton da muke samu daga fadar gwamnati shine mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tsige shugaban hukumar...

View Article


DUBA KAGA: JERIN SUNAYEN KASASHE 3 DAKE FAMA DA MATSANANCIN TALAUCI A DUNIYA

                      Jerin kasashen da su ka fi fama da talauci a Duniya A jerin Kasashen da su kowane fama da talauci a Duniya, Kasashen Afrika ne a kan gaba,kasar farkon da ke wajen Afrika da za a...

View Article

WATA SABUWA: ‘YAN MAJALISAR JIHAR KANO NA SHIRIN YIWA GANDUJE TAWAYE-Karanta...

         ‘Yan majalisar Kano sun shirya yiwa Ganduje Tawaye, za su koma PDP Takarar Ganduje a 2019 na fuskatar barazana a Kano – Manyan jigogin siyasa a jihar na cigaba da ajiye mukaminsu suna bin...

View Article

DANDALIN KANNYWOOD: DUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN JARUMA DASO TARE DA MIJIN TA

Dandalin Kannywood: Jaruma Daso ta saki zafafan hotunan ta da mijin ta Fitacciyar jarumar nan ta wasan Hausa a masana’antar fim ta Kannywood, Hajiya Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta saki...

View Article


ABIN MAMAKI: KU KALLI BIDIYON SANATA DINO MELAYE YANA TALLAR GYADA AKAN...

                 Bidiyon Sanata Dino Melaye ya na saida gyada a kai ya jawo magana Mun samu labari cewa wani bidiyo da aka ga ‘Dan Majalisar da ke wakiltar Yankin Kogi ta Yamma a Majalisar Dattawa...

View Article

KARANTA KAJI: AISHA BUHARI TAYI KIRA GA MATA ‘YAN SIYASA DAKE JAM’IYYAR APC

Aisha Buhari ta sha alwashin goyon bayan Mata ‘yan takara na jam’iyyar APC Aisha Buhari, Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta sha alwashi gami da tabbatar da goyon bayan mata ma su sha’awar...

View Article

KARANTA KAJI: WANI SAURAYI YA KASHE KAN SA SABODA BUDURWA SA TAKI AMINCEWA DA...

         Wani Matashi ya kashe kansa bayan Budurwar sa ta ƙi amintuwa da buƙatar sa Labaran duniya Mun samu rahoton cewa wani matashi can kasar Zimbabwe, Shupikai Chikuvira dan shekara 29 a duniya, ya...

View Article


KARANTA KAJI: WASU SANATOCI NA YUNKURIN TSIGE SHUGABA BUHARI-Inji Tinubu

                          Ana kulla tuggun tsige shugaba Buhari – Tinubu Jagoran jam’iyyar APC na kasa, Sanata Ahmed Bola Tinubu, ya yi zargin cewar wasu mambobin majalisar dattijai na yunkurin tsige...

View Article


Taron ganawa da delegates ne masu Zaben fidda gwani Na cikin gida a Jam’iyyar...

Taron ganawa da delegates ne masu Zaben fidda gwani Na cikin gida a Jam'iyyar PDP da aka gudanar Jiya a karamar hukumar Dambatta dake Kano inda Jama'ar karamar hukumar suka fito kwansu da kwarkwatarsu...

View Article

ME KASANI GAME DA SABUWAR TASHAR JIRGIN RUWA TA ‘BARO

Tashar tana karamar hukumar Agaie dake jihar Neja. Haji Shehu Tashar zata samarda guraben ayyuka da suka kai Miliyon Biyu. Sanadiyar tashar, manyan jiragen Ruwa masu dauko manyan kaya zasu fara shigowa...

View Article

KAICO: IYAYE SUN HADA BAKI SUN SAYAR DA JARIRINSU N400,000

Dubun wasu iyaye da suka sayar da jaririnsu ta cika, jami’an tsaro sunyi ram da su. Mijin matar ya ce yayi niyyar siyan babur ne da kudin da za’a ba shi ‘Yan sanda a jihar Imo sun cafke wasu mata da...

View Article

Wani dan Najeriya ya yi bikin murnar cika shekaru 100 a gidan yari

Pa Celestine Egbunuche, dan Najeriya mafi tsufa a kurkuku ya yi bikin murnar cika shekaru 100 a duniya yayin da yake kulle a gidan yari na jihar Enugu. Egbunuche, dan asalin Akokwa ta jihar Imo, ya yi...

View Article


SHARHI: TSAKANIN SIYASAR MAJALISUN AMURKA DA TA MAJALISUN NAJERIYA

Amurka siyasa da dimokuradiyyar Najeriya ke kwaikwaya – Majalisun Amurka sunfi shugaban kasa karfi, a Najeriya abin ba haka yake ba Babu wani sauyin sheka ko tsige shugabancin majalisa don jam'iyya ta...

View Article

Za a binciki Boris Johnson kan kalaman da ya yi wa hijabi

Jam'iyyar Conservative ta fara binciken tsohon sakataren Harkokin Wajen Birtaniya Boris Johnson saboda wasu kalaman batanci da ya yi. Jam'iyyar ta karbi gomman koke-koke game da kalaman na tsohon...

View Article


Wuraren ban sha’awa da za ku iya ziyarta a Najeriya

A yayin da ake hutun makarantu a Najeriya, a lokacin ne mutane da dama ke neman wajen zuwa domin shakatawa da iyalansu. Abu daya da za ku saka a ranku shi ne kuna bukatar kashe kudi domin tafiya hutu....

View Article

Daliban arewacin Najeriya sun yi bajinta a Afirka

Hakkin mallakar hotoMUHAMMAD IBRAHIM JEGA Image caption Daliban uku dai sun fito ne daga Jihar Kaduna ta arewacin Najeriya The post Daliban arewacin Najeriya sun yi bajinta a Afirka appeared first on...

View Article


Ko kun san an bude kantin mutuwa a Najeriya?

An bude kantin hirar mutuwa na farko a birnin Legas da ke kudancin Najeriya. Kantin, wani taro ne na wata-wata da mutane ke zama su ci kek, su sha shayi kuma su yi hirar mutuwa. Mai kantin, Hope...

View Article

SOYAYYAR DAKE TSAKANIN RAHAMA SADAU DA SADIQ SANI SADIQ TA FARA FITOWA FILI

Yayin da da yawa daga mutanen dake ciki da wajen masana'antar Kannywood ke ganin akwai soyayya mai karfin gaske a tsakanin fitattun jaruman, wasu kuma da dama na ganin tsantsar shakuwa ce da kuma abota...

View Article

KWANAKI 6 KENAN HAR YANZU BAI TASHI DAGA BARCI BA – YAN SANDA KAN MAIGARKUWA...

Wani mai garkuwa da mutane da har yanzu ba'a san sunansa ba yana hannun hukumar yan sandan jihar Ondo kuma har yanzu yana barci a ofishin hukumar.  Jami'an yan sandan jihar sun damkeshi ne ranan Lahadi...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>