Aisha Buhari ta sha alwashin goyon bayan Mata ‘yan takara na jam’iyyar APC Aisha Buhari, Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta sha alwashi gami da tabbatar da goyon bayan mata ma su sha’awar neman takara karkashin inuwa ta jam’iyyar APC, domin a dama da su cikin harkokin siyasa a kasar nan. Uwargidan ta shugaban kasa […]
The post KARANTA KAJI: AISHA BUHARI TAYI KIRA GA MATA ‘YAN SIYASA DAKE JAM’IYYAR APC appeared first on MUJALLARMU.