An bude kantin hirar mutuwa na farko a birnin Legas da ke kudancin Najeriya. Kantin, wani taro ne na wata-wata da mutane ke zama su ci kek, su sha shayi kuma su yi hirar mutuwa. Mai kantin, Hope Ogbologugo ta ce yana taimaka wa mutane su kara sanin kimar rayuwa. A cewar Hope “Mutane na […]
The post Ko kun san an bude kantin mutuwa a Najeriya? appeared first on MUJALLARMU.