Ana kulla tuggun tsige shugaba Buhari – Tinubu Jagoran jam’iyyar APC na kasa, Sanata Ahmed Bola Tinubu, ya yi zargin cewar wasu mambobin majalisar dattijai na yunkurin tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari. Tinubu ya gargadi masu yunkurin dasu gaggauta ajiye wannan kudiri […]
The post KARANTA KAJI: WASU SANATOCI NA YUNKURIN TSIGE SHUGABA BUHARI-Inji Tinubu appeared first on MUJALLARMU.