Taron ganawa da delegates ne masu Zaben fidda gwani Na cikin gida a Jam'iyyar PDP da aka gudanar Jiya a karamar hukumar Dambatta dake Kano inda Jama'ar karamar hukumar suka fito kwansu da kwarkwatarsu don nuna goyan bayansu ga takarar Mal. Salihu Sagir Takai.
The post Taron ganawa da delegates ne masu Zaben fidda gwani Na cikin gida a Jam’iyyar PDP appeared first on MUJALLARMU.