Amurka siyasa da dimokuradiyyar Najeriya ke kwaikwaya –
Majalisun Amurka sunfi shugaban kasa karfi, a Najeriya abin ba haka yake ba
Babu wani sauyin sheka ko tsige shugabancin majalisa don jam'iyya ta banbanta.
The post SHARHI: TSAKANIN SIYASAR MAJALISUN AMURKA DA TA MAJALISUN NAJERIYA appeared first on MUJALLARMU.