Pa Celestine Egbunuche, dan Najeriya mafi tsufa a kurkuku ya yi bikin murnar cika shekaru 100 a duniya yayin da yake kulle a gidan yari na jihar Enugu.
Egbunuche, dan asalin Akokwa ta jihar Imo, ya yi murnar cika shekaru 100 din ne a ranar Asabar, 4 ga watan Agusta, 2018.
The post Wani dan Najeriya ya yi bikin murnar cika shekaru 100 a gidan yari appeared first on MUJALLARMU.