A yayin da ake hutun makarantu a Najeriya, a lokacin ne mutane da dama ke neman wajen zuwa domin shakatawa da iyalansu.
Abu daya da za ku saka a ranku shi ne kuna bukatar kashe kudi domin tafiya hutu.
The post Wuraren ban sha’awa da za ku iya ziyarta a Najeriya appeared first on MUJALLARMU.