Shugaban kula da lafiyar Alhazai na hukumar NAHCON Ibrahim Kana ya tabbatar wa manema labarai cewa wasu alhazai daga jihar Zamfara sun rasu a hadarin mota daga Madina zuwa Makka a safiyar Juma’a. Alhazan da suka rasu sun hada da Shinkafi Mudi Mallamawa, Abdullahi Jafaru Gidan Sambo,da Abdullahi Shugaba. An aika da gawarwakin wadannan Alhazai […]
The post Alhazan Najeriya uku sun rasu a hadarin mota a kusa da Madina appeared first on MUJALLARMU.