Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

Hajji 2018: Jirgin Farko ya sauka dauke da Alhazan Abuja

Tawagar Alhazan farko da aka yi jigila daga kasar Saudiyya sun sauka a filin jirgin saman Abuja da misalin karfe 5:30 na safiyar Litinin. The post Hajji 2018: Jirgin Farko ya sauka dauke da Alhazan...

View Article


Dalilin da yasa fadar shugaban kasa ba zata yi raddi ga kalaman Trump a kan...

Wata jaridar yankin Birtaniyya, Financial Times, ta rawaito cewar shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya kira shugaba Buhari da "lusari" tare da bayyana cewar baya fatan su kara haduwa har abada The...

View Article


LABARI CIKIN HOTUNA- Dan takarar Shugabancin Najeriya Usman Ibrahim Alhaji ya...

Dan Takarar Shugaban kasar Najeriya Usman Ibrahim Alhaji a  karkashin tutar jam'iyar NRM ya kai zigayar girmamawa ga wasu manyan Sarakuna na Jihar Kebbi. The post LABARI CIKIN HOTUNA- Dan takarar...

View Article

Masoya Buhari sun yi tir da kalaman Trump

Wata kungiya da ke mara wa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari baya, ta yi watsi da kalaman da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi, wanda wani rahoto ya ce ya bayyana Buhari a matsayin mara "mara...

View Article

Da gaske an yi wa Kwankwasiyya tawaye  Kano?

Wasu da suka yi ikirarin magoya bayan Kwankwasiyya ne sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC a daidai lokacin da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar takararsa ta neman shugabancin kasar a...

View Article


An gano wata hanya da kanjamau ke kara yaduwa a tsakanin ‘yan Najeriya

Hukumar kula da kuma shawo kan yaduwar ciwon kanjamau a jihar Nasarawa ta bayyana cewar fara jima’I a kananun shekaru na daga cikin abubuwan dake kara yada cutar kanjamau – Dakta Ruth Adabe, darekta a...

View Article

Kalli kwararren telan Najeriya daya dinka ma shugaban kasar Birtaniya riga...

Jama’a da dama sun nuna sha’awarsu ga kwalliyar da shugaban kasa Birtaniya, Theresa May ta yi da wata rigar sama da sanya a yayin ziyarar da ta kawo Najeriya a ranar Laraba, 29 ga watan Agusta. Sai dai...

View Article

Na yi wa matata karyar na mutu saboda yawan tambaya na Kudi da take yi –...

Wani mazaunin kasar Amurka kuma dan kasar Honduras mai suna Danny Gonzalez ya karyata mutuwar sa domin guje wa yawan bani-bani daga wurin matar sa. Gonzalez na daya daga cikin ‘yan kasar Honduras da...

View Article


Oloyede ya soki batun neman rage kudin jarabawar JAMB

Shugaban Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a, JAMB, Ishaq Oloyede, ya bayyana cewa ya zuwa ranar 29 Ga Augusta, dalibai 24,148 ne suka samu nasarar shiga manyan makarantun kasar nan. Daga nan kuma...

View Article


An kama barauniyar da ke yi wa ‘yan acaba tayin alawa, da sun sha sai su mika...

A yau Alhamis ne rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wata barauniya mai suna Zinatu Abubakar da laifin sace babur. Jami’in hulda da jama’a na rundunar Gambo Isa ya sanar da haka wa manema...

View Article

Ko na fadi zaben fidda gwani ba zan fice daga PDP ba –Inji Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa wanda dan takarar shugabancin Najeriya ne a karkashin jam’iyyar PDP Sule Lamido ya bayyana cewa ba zai fice daga jam’iyyar ba koda ya fadi a zaben fidda gwani. Ya bayyana...

View Article

MATASA SUN TUKO KEKE DAGA KAUYENSU ZUWA WURIN TAKAI DON JADDADA GOYAN BAYANSU...

wasu Matasa masu kaunar Dan takarar gwamna jihar Kano karkashin inuwar tutar Jam’iyyar PDP Mal. Salihu Sagir Takai Sun Tuko keke daga Kauyen Kachako Cikin Karamar hukumar Takai don jaddada goyan...

View Article

Har yanzu musulman Arewa na karkashin mulkin mallaka ne – Sarki Sanusi

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi kira ga gwamnatocin Arewa da su nemi a rika koyar da ‘Yan Arewa a jami’o’in yankin da harshen Hausa. Sanusi ya bayyana haka ne a wajen taron kaddamar da wani fim...

View Article


Alhazan Najeriya uku sun rasu a hadarin mota a kusa da Madina

Shugaban kula da lafiyar Alhazai na hukumar NAHCON Ibrahim Kana ya tabbatar wa manema labarai cewa wasu alhazai daga jihar Zamfara sun rasu a hadarin mota daga Madina zuwa Makka a safiyar Juma’a....

View Article

Yadda matar talakan Najeriya ta fi matar gwamna morewa

Babu shakka matar gwamna na daga cikin matan da dubban mata ke sha’awar rayuwar su kuma suke fatan ina ma su ma su kai wannan matsayi. To sai dai watakila idan wasu matan suka ji yadda matan gwamnonin...

View Article


Duba kaga irin abunda Jamaa sukayi a Taron Kwankwasiya

The post Duba kaga irin abunda Jamaa sukayi a Taron Kwankwasiya appeared first on MUJALLARMU.

View Article

BANI DA NAIRA MILYAN ASHIRIN — GWAMNAN. JAHAR KADUNA NASIRU EL-RUFA’I

Daga Auwal M Kura Gwamnan Jahar Kaduna Nasiru Ahmad El-rufa’i Na Cigaba Da Shan Caccaka Bisa Bayyana Cewa Bashi Da Milyan Ashirin Din Da Zai Siya Foam Din Sake Tsayawa Takara, Gwamnan Dai Ya Bayyana...

View Article


2019: Dirisu Vows To Work For Constituents

AN aspirant of the National Rescue Movement (NRM), Mal. Muhammad Dirisu Isah has promised to provide effective representation to constituents. Dirisu who is seeking the opposition party’s ticket for...

View Article

BIC REWARDS NIGERIAN CONSUMERS WITH THE “SHAVE & WIN” PROMOTION

BIC REWARDS NIGERIAN CONSUMERS WITH THE “SHAVE & WIN” PROMOTIO Press Release BIC® Shaver, the leading shaving brand in Nigeria has concluded plans to kick-start a coupon-based promotion themed...

View Article

BABBAR DAMA GA YAN NAJERIYA MASU AMFANI DA ABUN ASKIN BIC(MA’ASKI) KAN YADDA...

Shahararren Kamfani Abun Aski Na Bic Ya Shirya Tsaf Domin Dadawa Ma’abota Amfani Da Ma’askin Na Bic Dake Fadin Najeriya, Domin Irin Yadda Suke Bada Amana Da Gudunmawa Tsawon Shekaru Ga Kamfanin Na Bic...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>