Daga Auwal M Kura Gwamnan Jahar Kaduna Nasiru Ahmad El-rufa’i Na Cigaba Da Shan Caccaka Bisa Bayyana Cewa Bashi Da Milyan Ashirin Din Da Zai Siya Foam Din Sake Tsayawa Takara, Gwamnan Dai Ya Bayyana Hakane A Jiya 10/9/2018 Yayin Da Yake Amsar Fom Din Sake Tsayawa Takara Da Wasu Kungiyoyi Suka Siyamishi, Shin Ko […]
The post BANI DA NAIRA MILYAN ASHIRIN — GWAMNAN. JAHAR KADUNA NASIRU EL-RUFA’I appeared first on MUJALLARMU.