Wani mazaunin kasar Amurka kuma dan kasar Honduras mai suna Danny Gonzalez ya karyata mutuwar sa domin guje wa yawan bani-bani daga wurin matar sa. Gonzalez na daya daga cikin ‘yan kasar Honduras da iyalen su ke dogaro da su sanadiyyar zaman da suke yi a can kasar Amurka. Gonzalez ya ce tun da ya […]
The post Na yi wa matata karyar na mutu saboda yawan tambaya na Kudi da take yi – Magidanci appeared first on MUJALLARMU.