Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

Oloyede ya soki batun neman rage kudin jarabawar JAMB

$
0
0

Shugaban Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a, JAMB, Ishaq Oloyede, ya bayyana cewa ya zuwa ranar 29 Ga Augusta, dalibai 24,148 ne suka samu nasarar shiga manyan makarantun kasar nan. Daga nan kuma sai ya yi watsi da kiraye-kirayen da wasu ke yi, su na korafin a rage kudin jarabawa, a bisa dalilin su cewa sun […]

The post Oloyede ya soki batun neman rage kudin jarabawar JAMB appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>