A yau Alhamis ne rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wata barauniya mai suna Zinatu Abubakar da laifin sace babur. Jami’in hulda da jama’a na rundunar Gambo Isa ya sanar da haka wa manema labarai a garin Katsina. Ya ce Zinatu ta hau babur din wani mutum mai suna Gide Wada cewa zai kai […]
The post An kama barauniyar da ke yi wa ‘yan acaba tayin alawa, da sun sha sai su mika mata makulli appeared first on MUJALLARMU.