Tsohon gwamnan jihar Jigawa wanda dan takarar shugabancin Najeriya ne a karkashin jam’iyyar PDP Sule Lamido ya bayyana cewa ba zai fice daga jam’iyyar ba koda ya fadi a zaben fidda gwani. Ya bayyana haka ne a ganawa da ya yi da manema labarai a garin Jos, bayan ganawa da ya yi da Jeremiah Usaini. […]
The post Ko na fadi zaben fidda gwani ba zan fice daga PDP ba –Inji Sule Lamido appeared first on MUJALLARMU.