Kananan Ma’aikatan Majalisar Dattawa Na Barazanar Zanga Zanga Ma’aikatan majalisar dokokin kasar a karkashin inuwar kungiyar PASAN ta sanya 4 ga watan Disamba a matsayin ranar da za su gudanar da zanga-zanga a farfajiyar majalisar don bayyana fushinsu kan rashin biyansu albashi. A cewar wata sanarwa daga sakataren kungiyar, Suleiman Haruna a […]
The post TURA TAKAI BANGO: MA’AIKATAN MAJALISAR DOKOKI ZASU SHIGA ZANGA ZANGA AKAN NEMAN HAKKIN SU-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.