MATSALLAR SAURIN INZALI DA YADDA ZAA MAGANCETA
Ko ka san kashi 30 cikin dari na maza na fuskantar wannan matsala ta saurin kawowa maniyyi yayin saduwa da iyalinsu? To abin haka yake, kamar yadda aka wallafa a mujallar “The journal of the American...
View ArticleKwankwaso ya yi barazanar ficewa daga cikin Jam’iyyar PDP
Daga: Muhammad Bashir Amin Yauma kamar wancan Makon tun hantsi ake dakon karasowar daya daga cikin Jagororin Jam’iyyar PDP anan Kano wato Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso wurin taron tattaunawa da...
View ArticleHILLU HALA SUPER FOR BIGGER BOOBS.(DESCRIPTION/REVIEW)
This product enhances and improves the shape and firmness of women’s sagging breast. Oat Bran and Glycerin are major components in this product. It acts as natural filler for our powder and liquid...
View ArticleYAKI DA RASHAWA: WANI MALAMIN JAMI’A YA KALUBALINCI BUHARI AKAN YA KAMA...
Wani Malamin Jami’a Ya Kalubalanci Na kusa Da Buhari Da cin hanci da rashawa Wani tsohon Shugaban Kungiyar ASUU ta Malaman Jami’a, Humphrey Asobie yace ya kamata Shugaba Buhari ya kama...
View ArticleWATA SABUWA: IYAYEN DALIBAI MATA KIRISTA ‘YAN MAKARANTAR GABA TA SIKADARE SUN...
Bazamu Yarda Da Dokar Sanya Hijabi Ga ‘Ya’yan Mu ba,Inji Wasu IyayenDalibai Mata A Ibada Rikicin hijabin makarantan sakandaren jami’ar Ibadan ya dau sabon salo a jiya Laraba yayinda wasu iyayen...
View ArticleAN FUSATA GWAMNATI: GWAMNATIN TARAYYA TA HARAMTAWA MALAM ASUU DAKE YAJIN AIKI...
Gwamnatin Tarayya ta Umarci Shuwagabannin Jami’o’in Kasar Nan Dasu Gaggauta Canza Tsarin Biyan Albashi Ga Malaman Jami’i’o Asuu Wannan umurnin da gwamnatin tarayyar ta baiwa jami’o’in na kunshe ne a...
View ArticleBOLLYWOOD: AN KASHE NAIRA BILIYAN 21 A BIKIN JARUMA PRIYANKA DA WANI BATURE...
BOLLYWOOD: An Kashe Naira Biliyan 21 A Bikin Jaruma Priyanka Chopra Dake Kasar India Da Wani Bature Data Bawa Shekaru 13 Da Haihuwa Fitacciyar Jaruma ta masana’antar shirya fina finai ta India wato...
View ArticleZABEN ATIKU ABUBAKAR MATSAYIN SABON SHUGABAN KASA ZAIFI ZAMA ALHERI GA ‘YAN...
Siyasa: Zaben Atiku Abukabark Matsayin Shugaban Kasa Zaifi Zama Alheri Ga ‘Yan Nijeriya-Inji Saraki. Shugaban majalisar dattawa kuma Directa Janar na yakin neman zaben shugabancin kasa na PDP, Bukola...
View ArticleBANI DA HANNU A SACE ‘YAN MATAN CHIBOK DA AKAYI CEWAR GOODLUCK-Karanta Kaji
Bani Da Hannu Akan Lamarin Sace ‘Yan Matan Chibok-Inji Goodluck Jonathan. Tsohon shugaban kasar Najeriya Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa a akwai nau’in damuwa a zukatan al’ummar kasar...
View ArticleKARANAT KAJI: SARKIN KANO SANUSI II YA NADA NAZIRU MAI WAKA SARKIN MAWAKAN...
Fitaccen Mawakin Kannywood Naziru M Ahmad Yazama Sarkin Mawakan Masarautar Kano-Karanta Kaji Fadar sarkin Kano ta sanar da cewar za ta nada mawakin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood,...
View ArticleTURA TAKAI BANGO: MA’AIKATAN MAJALISAR DOKOKI ZASU SHIGA ZANGA ZANGA AKAN...
Kananan Ma’aikatan Majalisar Dattawa Na Barazanar Zanga Zanga Ma’aikatan majalisar dokokin kasar a karkashin inuwar kungiyar PASAN ta sanya 4 ga watan Disamba a matsayin ranar da za su gudanar...
View ArticleWATA SABUWA: ‘YAR TAKARAR SHUGABAN KASA MACE TAYI ALKAWARIN SAMAR DA WUTAR...
Nayi Alkawarin Samar Da Wutar Lantarki Awa 24 Idan Nazama Shugabar Kasa A Nijeriya-Inji Wata Tsohuwar Minista Oby Tsohuwar minista, kuma yar takarar shugaban kasar Najeriya a zaben shekarar 2019,...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: JARUMA RAHMA SADAU TA BAYYANA ALAKAR TA DA MAWAKIN...
Dandalin Kannywood: Fitaccen Mawaki Akon Ya Taba Gayyata ta Zuwa Umrah Da Iyalan sa Amma Naki Amincewa Saboda Kaucewa Zargin Jama’a-Inji Rahma Sadau Fitacciyar jarumar Kannywood Rahma sadau tayi...
View ArticleWATA SABUWA: MAJALISAR DATTAWA TA NADA SABON KARAMIN AKAWU NA RIKON...
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Nadin Patrick Giwa Matsayin Sabon Karamin Akawu Na Rikon Kwarya An nada Giwa ne bayan ritayar tsohon karamin akawun majalisar a ranar Lahadi, 25 ga watan Nuwamba ya fara...
View ArticleNA ZABI NA ZAMA MAI ZURFIN CIKI AKAN MATSALAR GWAMNATI NA AKAN NA CIGABA DA...
Nayi Alkawarin Magance Kowace Matsala Dake Damun Gwamnatina Akan Na Cigaba Da Raki-Cewar Buhari. A jiya, Lahadi 2 ga watan Disamba ne shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya yi alkawarin ba zai...
View ArticleILIMI RAYUWA: KALLI HOTUN WATA TSOHUWA MAI KIMANIN SHEKARU 95 DATA KOMA FIRAMARE
Girma Baya Hana Neman Ilimi Ta Kowace Siga-Cewar Tsohuwa ‘yar Shekara 95 Data Makaranta Aji Daya A Firamare Masu iya magana sukan ce gemu dai baya hana neman ilimi. Wannan karin maganar ya yi dai-dai...
View ArticleANA WATA GA WATA: AN DAKATAR DA HAKIMAI BIYU DA SUKA SHIRYA TARON YIWA BUHARI...
Abin Takaici: An Dakatar Da Wasu Hakimai Biyu A Gombe Akan Shiryawa Buhari Taron Addu’a Masu Rahotanni sun kawo cewa mai martaba sarkin Deba ya dakatar da wasu Hakimai biyu da ke karkashin masarautar...
View ArticleKARANTA KAJI: GWAMNAN KADUNA MALAM NASIR EL’RUFA’I ZAI RABAWA KANANAN...
Katafila Sarkin Aiki: Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El’rufa’i Zai Rabawa Kananan HukumomiTaransifoma Guda 50 Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Nasir El-Rufa’i, ta sayo na’urar bayar da...
View ArticleKARANTA KAJI: RUNDUNAR SOJAN NIJERIYA TA NADA SABBIN JANAR 29 BIRGEDIYA...
Rundunar Sojan Nijeriya Ta Nada Sabbin Janar 29 Birgediya 95-Karanta kaji Rundunar sojin Najeriya ta amince da da yin karin girma ga wasu manyan jami’anta zuwa mukaman Manjo Janar, Birgediya...
View ArticleWATA SABUWA: KUNGIYAR CAN ZATA SHIRYA MUHAWARA TSAKANIN BUHARI DA ATIKU 10 GA...
Kungiyar CAN Ta Kasa Zata Shirya Muhawara Tsakanin Buhari Da Atiku-Karanta Kaji Dalili A kokarinta na inganta yakin neman zaben shekarar 2019 don ta karkata wajen tattauna batutuwan da suka shafi...
View Article