Majalisar Dattawa Ta Amince Da Nadin Patrick Giwa Matsayin Sabon Karamin Akawu Na Rikon Kwarya An nada Giwa ne bayan ritayar tsohon karamin akawun majalisar a ranar Lahadi, 25 ga watan Nuwamba ya fara aiki a ranar Litinin, 26 ga watan Nuwamba A yau, Litinin, 3 ga wata ne majalisar tarayya ta amince da nadin […]
The post WATA SABUWA: MAJALISAR DATTAWA TA NADA SABON KARAMIN AKAWU NA RIKON KWARYA-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.