Gwamnatin Tarayya ta Umarci Shuwagabannin Jami’o’in Kasar Nan Dasu Gaggauta Canza Tsarin Biyan Albashi Ga Malaman Jami’i’o Asuu Wannan umurnin da gwamnatin tarayyar ta baiwa jami’o’in na kunshe ne a cikin wata wasika daga hukumar kula da harkokin jami’o’in gwamnati na kasar zuwa ga shuwagabannin jami’o’i. Wasikar, wacce daraktan sashen bincike, tattara bayanai da fasaha […]
The post AN FUSATA GWAMNATI: GWAMNATIN TARAYYA TA HARAMTAWA MALAM ASUU DAKE YAJIN AIKI ALBASHI-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.