Bazamu Yarda Da Dokar Sanya Hijabi Ga ‘Ya’yan Mu ba,Inji Wasu IyayenDalibai Mata A Ibada Rikicin hijabin makarantan sakandaren jami’ar Ibadan ya dau sabon salo a jiya Laraba yayinda wasu iyayen dalibai Kirista, marasa addini da wasu iyayen Musulmai suka shiga ofishin mataimakin shugaban makarantan, Farfesa Adeyinka Aderinto, domin bayyana ra’ayinsu kan […]
The post WATA SABUWA: IYAYEN DALIBAI MATA KIRISTA ‘YAN MAKARANTAR GABA TA SIKADARE SUN NUNA RASHIN AMINCEWAR SU GAME DA SANYA HIJABI-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.