Girma Baya Hana Neman Ilimi Ta Kowace Siga-Cewar Tsohuwa ‘yar Shekara 95 Data Makaranta Aji Daya A Firamare Masu iya magana sukan ce gemu dai baya hana neman ilimi. Wannan karin maganar ya yi dai-dai da abinda ya faru a rayuwarta wata dattijuwa da ta bai wa mutane mamaki sosai yayin da ta koma makaranta […]
The post ILIMI RAYUWA: KALLI HOTUN WATA TSOHUWA MAI KIMANIN SHEKARU 95 DATA KOMA FIRAMARE appeared first on MUJALLARMU.