Abin Takaici: An Dakatar Da Wasu Hakimai Biyu A Gombe Akan Shiryawa Buhari Taron Addu’a Masu Rahotanni sun kawo cewa mai martaba sarkin Deba ya dakatar da wasu Hakimai biyu da ke karkashin masarautar sa sakamakon gudanar da taron yi wa shugaban Kasa Muhammadu Buhari addu’o’i a garuruwan su da suka yi. Hakiman da aka […]
The post ANA WATA GA WATA: AN DAKATAR DA HAKIMAI BIYU DA SUKA SHIRYA TARON YIWA BUHARI ADDU’A A GOMBE appeared first on MUJALLARMU.