Katafila Sarkin Aiki: Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El’rufa’i Zai Rabawa Kananan HukumomiTaransifoma Guda 50 Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Nasir El-Rufa’i, ta sayo na’urar bayar da wutar lantarki, ma su girman 500KVA da 300KVA, guda 50 domin rabawa ga garuruwa da unguwanni 50 da ke fadin jihar. Ma’aikatar raya karkara da birane ta jihar […]
The post KARANTA KAJI: GWAMNAN KADUNA MALAM NASIR EL’RUFA’I ZAI RABAWA KANANAN HUKUMOMI TARANSIFOMA 5O appeared first on MUJALLARMU.