Daga: Muhammad Bashir Amin Yauma kamar wancan Makon tun hantsi ake dakon karasowar daya daga cikin Jagororin Jam’iyyar PDP anan Kano wato Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso wurin taron tattaunawa da samarwa Jam’iyyar PDP Sahihin Dan takarar gwamnan jihar Kano da kowa zai gamsu da hanyar da aka bi wurin samar da shi, sai dai […]
The post Kwankwaso ya yi barazanar ficewa daga cikin Jam’iyyar PDP appeared first on MUJALLARMU.