Ko ka san kashi 30 cikin dari na maza na fuskantar wannan matsala ta saurin kawowa maniyyi yayin saduwa da iyalinsu? To abin haka yake, kamar yadda aka wallafa a mujallar “The journal of the American medical association” Sai dai abin damuwa anan shine duk da matsala ce da ke ciwa maza da yawa tuwo […]
The post MATSALLAR SAURIN INZALI DA YADDA ZAA MAGANCETA appeared first on MUJALLARMU.