Dalilin Dayasa Ba’a Samun Sabbin Wakokina A Yanzu-Inji Jarumi Kuma Mawaki Adamu Hassan Nagudu Adamu Hassan Nagudu fitaccen mawaki ne a masana’antar fina-finan Hausa. A shekarun bayan nan an daina jin duriyarsa, inda har wadansu suka fara tambayar ko ya daina harkar waka ce. A tattaunawarsa da Aminiya , mawakin ya bayyana dalilin da ya […]
The post DALILIN DAYASA AKA DAINA JIN DURIYATA A DUNIYAR WAKA-Inji Mawaki Adamu Nagudu appeared first on MUJALLARMU.