SAMUN WURIN ZAMA A ITALY YA SANYA RONALDO FARA YIWA MESSI KWADAYIN KOMAWA...
Ronaldo Na Jan Hankalin Messi Da Komawa Kasar Italiya Da Taka Leda Dan wasan Juventus Cristiano Ronaldo ya kalubalanci Lionel Messi ya bar Barcelona ya dawo wani kulub na Italiya. Dan wasan na...
View ArticleKALLI HOTUNAN YAN KANNYWOOD DA BASU YIN BUHARI DA ATIKU KWANKWASIYYA SAK SUKEYI
Yan Kannywood Sun Rabu Gida Uku A Siyasa Yayin da wasu ‘yan kannywood suke yin Shugaba Muhammad Buhari da kuma Atiku Abubakar sai gashi Kuma wasu daga cikin su Kwankwasiyya...
View ArticleKARANTA KAJI: JARUMA NAFISA ABDULLAHI TA BAYYANA MATSAYIN ALI NUHU DA ADAM...
Fitacciyar jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi ta yi bayani game da matsayin Ali Nuhu a wajenta da kuma Adam A. Zango da sauran abokan aikinta. Nafisa Abdullahi na daga cikin jaruman da ke da farin jini...
View ArticleDALILIN DAYASA AKA DAINA JIN DURIYATA A DUNIYAR WAKA-Inji Mawaki Adamu Nagudu
Dalilin Dayasa Ba’a Samun Sabbin Wakokina A Yanzu-Inji Jarumi Kuma Mawaki Adamu Hassan Nagudu Adamu Hassan Nagudu fitaccen mawaki ne a masana’antar fina-finan Hausa. A shekarun bayan nan an daina jin...
View ArticleKARANTA KAJI: MASU GARKUWA MUTANE A ZAMFARA SUNA BARAZANAR KASHE MACE MAI...
‘Yan bindigar da sun arce da wata mata mai ciki, mai suna Sumayya Abubakar, sun yi barazanar kashe ta nan da awa 24, idan ba a biya su diyyar naira miliyan 20 kafin su sake ta ba. A ranar Talata ne...
View ArticleAYI SIYASA BADA GABA BA: SAKON JARUMAN KANNYWOOD ZUWA GA ‘YAN...
Fitattun jaruman Kannywood Abba Al-Mustapha da Ali Nuhu sun gargadi jama da suyi siyasa ba tare da gaba ba. A sakon da ya wallafa a shafin sa na Instagram, Al-mustapha ya rubuta cewa kasancewa ra’ayin...
View ArticleA KARON FARKO JARUMA RAHMA SADAU TA BAYYANA RA’AYINTA GAME DA SIYASA-Karanta...
Jarumar Fina Finan Hausa Rahma Sadau ta fara bayyana ra’ayinta game da siyasa a karon farko Rahma sadau tana daya daga cikin manya jarumai mata na masana’antar kannywood wa’anda basu bayyana ra’ayinsu...
View ArticleKARANTA KAJI: WATA BAZAWARA TA KASHE KANTA SABODA AN YAUDARETA A SOYAYYA
Tirkashi: bazarawa Ta Kashe Kanta Saboda Soyayya A Malumfashi Wata bazawara mai kimanin shekaru 25 da haihuwa wadda ke zaune a unguwar sabon garin dayi a karamar hukumar malumfashi a jihar katsina...
View ArticleKARANTA KAJI: MANYAN AL’AMURA 6 DA SUKA GIRGIZA NIJERIYA A SHEKARAR NAN 2018
Waiwaye Adon Tafiya: Muhimman Abubuwa Shida Da Suka Girgiza Nijeriya Shekarar Nan 2018 ta doshi karewa kuma ‘yan Najeriya sun fara shirin tarbar sabuwar shekarar 2019 hakan yasa muka ga ya dace ayi...
View ArticleKARANTA KAJI: ILLOLIN DA YAWAN SHAFA FODA KE HAIFARWA MATA-Inji Masana Kiwon...
Bincike Ya Nuna Yawancin Mata Suna Fama Cututtuka Sanadiyyar Barfada Foda-Inji masana Kiwon Lafiya Binciken da Masana su kayi ya nuna cewa Mutane da ke yawan barbada foda da sauran kayan kwalliya su...
View ArticleKARANTA KAJI: NI BA ‘YAR KYAWA BACE KUMA BANA SHAYE SHAYE-Inji Jaruma Nafisa...
Nafisa Abdullahi Ta Musanta Zargin Da Ake Mata Akan Shaye Shaye A makon jiya kin fitar da tallar wani sabon fim din ki mai suna ‘Yaki A Soyayya’, inda a tallar aka nuna kina shaye-shaye, hakan ya...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: KU KALLI ZAFAFAN HOTUNAN ADAM ZANGO DA SUKAYI FICE A...
Ashe Dai Har Yanzu Duniyar Kannywood Tana Damawa Dasu Adam Zango,Duba Kaga Zafafan Hotunan Sa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararen jarumi kuma mawaki Adam Zango ya watsa wasu zafafan hotunan akan...
View ArticleKARANTA KAJI: A KARON FARKO JAMI’IN DAN SANDA YA FADA TARKON SOYAYYA DA ‘YAR...
Meyasa ‘Yan Matan Film Basu Auren Jami’an ‘Yan Sanda,Ku Tayani Da Adu’a Na Kamu Da Soyyayya Maryam Yahaya-Inji Wani ‘Dan Sanda. Soyayya gamon jini kuma soyayya halitta ce da takan shiga zuciyar mutum...
View ArticleLABARI DA DUMINSA: KUNGIYAR KWALLON KAFA TA MANCHESTER UNITED TA KORE COCIN...
Kungiyar Kwallon Kafa Ta Ingila Manchester United Ta Kore CocinTA Jose Mourinho Kungiyar kwallon kafan kasar ingila, Manchester United, ta sallami kocinta, Jose Mourinho, bayan kungiyar kwallon...
View ArticleKYAN TAFIYA: RONALDO ZAI KOMA MADRID-Karanta Kaji Dalili
A Karo Na Biyu Ronaldo Zai Koma Madrid-Karanta Kaji Cristiano Ronaldo, tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid zai sake komawa garin Madrid dake kasar Spain domin taka leda a...
View ArticleDANYEN AIKI: AN KONA WANI DIREBAN MOTA HAR LAHIRA SABODA NAIRA N100-Karanta...
Tirkashi Wani Direban Mota Ya Gamu Da Fushin Matasa Wani direban motar haya ya gamu da danyen hukunci a wurin wasu ‘yan daba bayan sabani a kan N100 ya saka shi hallaka wani fasinja....
View ArticleKARANTA KAJI: ADADIN YAWAN MARASA AIKINYI A NIJERIYA YA TASHI DAGA MILIYAN...
Adadin matasa maras aikinyi ya tashi daga miliyan 17.6 zuwa miliyan 20.9 Labarin da ke shigiwa da duminsa na nuna cewa ma’aikatar lissafin Najeriya watoNational Bureau of Statistics NBS ta saki sabuwar...
View ArticleKARANTA KAJI: YADDA ZANGA ZANGAR CIRE TALLAFIN BIREDI YAYI SANADIYYAR RASA...
Tirkashi:Biredi Yayi Sanadiyyar Rasa Rayuka Shida A Kasar Sudan Hausawa kan ce na zaune bai ga gari ba domin kuwa wani rahoto mai cike da al’ajabi da muka samu daga makociyar kasa ta Sudan...
View ArticleLABARI CIKIN HOTUNA: MUHAMMAD DANGOTE YA ANGONCE TARE DA AMARYA A KASAR...
Mohammed Dangote ya angonce da amaryarsa yar Malaysia Kamar yadda rahotanni a kafafen ra’ayi da sada zumunta suka tabbatar, da amma ba na ciki ba ga hamshakin attajirin Najeriya, Alhaji Aliko...
View ArticleMATSALAR RASHIN AIKIN YI – HUSSAINI IBRAHIM SULAIMAN
Rashin aikin yi ga matasa na daya daga cikin matsalar da take addabar kasashen duniya Ciki kuwa harda kasata Nigeria Matasa dai sune kashin bayan cigaban ko wace al’umma,domin kuwa mafi yawa daga cikin...
View Article