Ashe Dai Har Yanzu Duniyar Kannywood Tana Damawa Dasu Adam Zango,Duba Kaga Zafafan Hotunan Sa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararen jarumi kuma mawaki Adam Zango ya watsa wasu zafafan hotunan akan shafin sa na sada zumunta Instagram. Masoyan nasa sunyi tsokani akan hotunan,inda suke cewa su sun dade basu ga hotunan sa wa’adan suka burge su […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: KU KALLI ZAFAFAN HOTUNAN ADAM ZANGO DA SUKAYI FICE A SATIN NAN appeared first on MUJALLARMU.