Fitattun jaruman Kannywood Abba Al-Mustapha da Ali Nuhu sun gargadi jama da suyi siyasa ba tare da gaba ba. A sakon da ya wallafa a shafin sa na Instagram, Al-mustapha ya rubuta cewa kasancewa ra’ayin su ba daya bane a siyasa, shi da Ali Nuhu na cigaba da tattaunawa wajen farfado da ayyukan samun cigaba. […]
The post AYI SIYASA BADA GABA BA: SAKON JARUMAN KANNYWOOD ZUWA GA ‘YAN NIJERIYA-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.