Mohammed Dangote ya angonce da amaryarsa yar Malaysia Kamar yadda rahotanni a kafafen ra’ayi da sada zumunta suka tabbatar, da amma ba na ciki ba ga hamshakin attajirin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote, mai suna Mohammed Dangote ya auri masoyiyarsa yar kasar Malaysia, Sara. Rahotannin sun bayyana cewa an daura auren ne ranan […]
The post LABARI CIKIN HOTUNA: MUHAMMAD DANGOTE YA ANGONCE TARE DA AMARYA A KASAR MALAYSIA-Duba Hotuna appeared first on MUJALLARMU.