Tirkashi:Biredi Yayi Sanadiyyar Rasa Rayuka Shida A Kasar Sudan Hausawa kan ce na zaune bai ga gari ba domin kuwa wani rahoto mai cike da al’ajabi da muka samu daga makociyar kasa ta Sudan ya bayyana cewa, matsin tattalin arziki ya jefa al’umma cikin tsaka mai wuya da har […]
The post KARANTA KAJI: YADDA ZANGA ZANGAR CIRE TALLAFIN BIREDI YAYI SANADIYYAR RASA RAYUKA 6 A KASAR SUDAN appeared first on MUJALLARMU.