Waiwaye Adon Tafiya: Muhimman Abubuwa Shida Da Suka Girgiza Nijeriya Shekarar Nan 2018 ta doshi karewa kuma ‘yan Najeriya sun fara shirin tarbar sabuwar shekarar 2019 hakan yasa muka ga ya dace ayi bita a kan wasu muhimman abubuwan da suka faru a shekarar ta 2018. Wasu abubuwan da suka faru na farin ciki ne […]
The post KARANTA KAJI: MANYAN AL’AMURA 6 DA SUKA GIRGIZA NIJERIYA A SHEKARAR NAN 2018 appeared first on MUJALLARMU.