Bincike Ya Nuna Yawancin Mata Suna Fama Cututtuka Sanadiyyar Barfada Foda-Inji masana Kiwon Lafiya Binciken da Masana su kayi ya nuna cewa Mutane da ke yawan barbada foda da sauran kayan kwalliya su na iya fama da cututtuka irin su hawan jini da cutar daskarewar jini da sauran cututtuka na fatar jiki. Yawan kwalliya na […]
The post KARANTA KAJI: ILLOLIN DA YAWAN SHAFA FODA KE HAIFARWA MATA-Inji Masana Kiwon Lafiya appeared first on MUJALLARMU.