A Karo Na Biyu Ronaldo Zai Koma Madrid-Karanta Kaji Cristiano Ronaldo, tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid zai sake komawa garin Madrid dake kasar Spain domin taka leda a filin wasan kungiyar Atletico Madrid a zagaye na biyu na gasar zakarun Turai. A yau, Litinin, ne […]
The post KYAN TAFIYA: RONALDO ZAI KOMA MADRID-Karanta Kaji Dalili appeared first on MUJALLARMU.