Dandalin Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Caccaki Wata Budurwa Dake Yunkurin Kwacen Saurayi-Karanta Kaji Tauraruwa fina finan hausa Nafisa Abdullahi ta caccaki wata data zarga da yunkurin kwacen saurayi duk da yangar da take yiwa maza Nafisa ta saka wani sako a shafinta na Tuwaita inda ta rubuta cewa… “Kina ta wani yanga amma kin […]
The post KARANTA KAJI: Yadda Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Caccaki Wata budurwa Dake Kokarin Kwacen Saurayi appeared first on MUJALLARMU.