KARANTA KAJI: Yadda Rabon Kudin Kamfen Ya Jawo Cece Kuce Tsakanin Ummi...
Rabon kudin Kamfen ya tada kura tsakanin Ummi Zeezee da wasu manyan yan wasa Tsohuwar ‘yar wasan fina-finan Hausa da ta yi fice wajen bayyana kusancin ta da tsohon shugaban Kasa Ibrahim Babangida da...
View ArticleKARANTA KAJI: Zahraddeen Sani Ya Maka Ummi Zee Zee Kara ‘Yan Sanda Na Nemanta...
Dandalin Kannywood: Zahraddeen Sani Ya Baza ‘Yan Sanda Neman Ummi Zee Zee Ruwa A Jallo. A Yanzu haka rundunar ‘yansandan Nijeriya na farautar tsohuwar jarumar fina finan kannywood Umme zee zee...
View ArticleKARANTA KAJI: Yadda Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Caccaki Wata budurwa Dake...
Dandalin Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Caccaki Wata Budurwa Dake Yunkurin Kwacen Saurayi-Karanta Kaji Tauraruwa fina finan hausa Nafisa Abdullahi ta caccaki wata data zarga da yunkurin kwacen...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: Ku Kalli Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi Da Sukayi Fice...
Dandalin Kannywood: Ku Kalli Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi Da Sukayi Fice Acikin Satin Nan Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda muka jaruma Nafisa Abdullahi tana daya daga matan kannywood da...
View ArticleKARANTA KAJI: Hukumar INEC Tayi Alwashin Tura Duk Wanda Ya Fitar Da Sakamakon...
Malaman zabe kurum su ke da hurumin sanar da sakamako inji INEC INEC tace ana iya garkame masu yada sakamakon zaben bogi a kurkuku – Hukumar mai zaman kan-ta ta gargadi ‘yan jarida su bi doka...
View ArticleKARANKAJI KAJI: Abinda Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Yace Bayan Hatsarin...
Da dumin sa: Bayan rikitowa daga jirgi, mataimakin shugaban kasa Osinbajo yayi magana Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya yi magana a karo na farko yayi magana tun bayan da...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: A Karon Farko An Samu Mace’Yar Fim Data Fito Takarar...
Dandalin Kannywood: A Karon Farko Mace ‘Yar Fim Ta Fito Takarar Kujerar Gwamnar Kano Jarumar kannywood Fati D,Isah wadda akafi sani da Fati D.Asirka ta fito takarar gwamnar kano a karkashin tutar...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: Ku Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Hannatu Bashir Na Murnar...
DANDALIN KANNYWOOD: Ku Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Hannatu Bashir Na Murnar Zagayowar Ranar haihuwarta Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fitacciyar jarumar fina finan hausa Hannatu Bashir wadda akafi sani...
View ArticleKARANTA KAJI: Yadda Zaben Kwankwaso Da Shekarau Zai Kwashi ‘Yan Kallo A Kano...
Siyasar Kano: Lokutta 3 da aka kwashi yan kallo tsakanin Shekarau da Kwankwaso Yayin da babban zaben shekarar 2019 ke karatowa, wani siyasar da zai dauki hankalin mutane shine zaben Sanatan...
View ArticleKARANTA KAJI: Nnamdi Kanu Ya Bayyana Babban Dalilin Dayasa Ya Gudu Yabar...
Dalilin da ya sa na gudu na bar Najeriya – Nnamdi Kanu Shugaban kungiyar ‘yan aware ta Biyafra (IPOB), Nnamdi Kanu, ya bayyana cewar ya gudu ya bar Najeriya ne a shekarar 2017 saboda...
View ArticleKARANTA KAJI: Sakon Kwankwaso Zuwa Ga Buhari-Abokin Barawo Barawo Ne
Daga hannun Ganduje: Abokin barawo, barawo ne – Sakon Kwankwaso zuwa ga Buhari Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata dake wakiltar mazabar jihar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Rabi’u Musa...
View ArticleLabarin da Dumin sa: An Saki sabon Fim din Azeema a Mujallarmu TV
A jiya ne aka saki shahararren sabon fim din Azeema a Mujallarmu TV da akayi Lancin a jiyan, Fim din Azeema fim ne wanda shahararren Darakta nan ya shirya mai Suna Hassan Giggs. Fim din Azeema mai...
View ArticleKARANTA KAJI: Dalilin Dayasa Jarumi Adam Zango Kulle Shafinsa Na Instagram Da...
Karanta Kaji: Jarumi Adam Zango Yayi Amai Ya Lashe Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fitaccen jarumin fina finan hausa wanda tauraruwarsa ke haskawa Adam Zango ya kulle shafukansa na sada...
View ArticleTONAN SILILI: Jaruma Fati Shu’uma Ta Bayyana Abinda Jarumi Adam Zango Yayi...
Karanta Kaji: Fati Shu’uma Ta Bayyana Abinda Adam Zango Yayi Mata Arayuwarta. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fitacciyar jarumar fina finan hausa wadda take sahun farko acikin jerin sunayen matan kannywood...
View ArticleKARANTA KAJI: Abubuwan Al’ajabi Da Jaruma Hadiza Gaborn Tayi Akan Shugaba...
Arewacin Najeriya Aiki Ne Ja A Samu Mace Maison Buhari Kamar Hadiza Gaborn-Inji Jarumi Tijjani Asase. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Siyasa akace rigar ‘yanci,kuma dama shan koko ai daukan rai haka...
View ArticleKARANTA KAJI: Yadda Ganin Bidiyon Jaruma Sadiya Kabala Ya Kusan Sanya Shugaba...
Karanta Kaji:Yadda Ganin Bidiyon Jaruma Sadiya Kabala Ya Kusan Sanya Shugaba Buhari Zubar Da Hawaye. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tauraruwar Fina finan hausa,Sa’adiya Kabala tayi kukan murnar nasarar...
View ArticleKARANTA KAJI: Gaskiyar Magana Game Da Batun Rigimar Nafisa Abdullahi Da Rahma...
Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Maida Martani Kan Rigimar Ta Da Rahma Sadau Akan Saurayi:Karanta Kaji Marubuci:Haruna Sp Dansadau Bayan da wani shafin watsa labaran fina finan Hausa ya wallafa cewa, manyan...
View ArticleKARANTA KAJI: Aminu Alan Waka Ya Jajantawa Jarumi Adam Zango Faduwa Zabe Da...
KARANTA KAJI: Aminu Alan Waka Ya Jajantawa Jarumi Adam Zango Faduwa Zabe Da Sukayi A Jam’iyyar PDP. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren mawaki Aminu Ladan Abubakar wanda akafi sani da Ala ya...
View ArticleKARANTA KAJI: Muhimman Abubuwa 5 Da Atiku Ya Nema Wajen Shugaba Buhari A...
Taron Sulhu: Atiku Ya Nemi Bukatu 5 Daga Shugaba Buhari Atiku Abubakar ya gabbatar da wasu bukatu 5 da ya ke nema daga Shugaba Muhammadu Buhari a yayin taronsa da Abdulsalami Abubakar...
View ArticleDA SAURAN AIKI: Hukumar INEC Ta Lissafa Garuruwa 3 Da Za’a Sake Zaben...
Bata kare ba: Duk da Buhari ya lashe zabe, za’a sake zaben shugaban kasa a jihohi uku – Inji INEC . Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wto INEC ta bayyana cewa ta zabi ranar 9 ga watan...
View Article