Malaman zabe kurum su ke da hurumin sanar da sakamako inji INEC INEC tace ana iya garkame masu yada sakamakon zaben bogi a kurkuku – Hukumar mai zaman kan-ta ta gargadi ‘yan jarida su bi doka a zaben bana INEC ta gargadi Jama’a game da fitar da sakamakon zabe Hukumar […]
The post KARANTA KAJI: Hukumar INEC Tayi Alwashin Tura Duk Wanda Ya Fitar Da Sakamakon Karya Gidan Kurkuku appeared first on MUJALLARMU.