Dalilin da ya sa na gudu na bar Najeriya – Nnamdi Kanu Shugaban kungiyar ‘yan aware ta Biyafra (IPOB), Nnamdi Kanu, ya bayyana cewar ya gudu ya bar Najeriya ne a shekarar 2017 saboda sojoji na yunkurin hallaka shi – Shugaban na IPOB ya zargi Atiku da jawo […]
The post KARANTA KAJI: Nnamdi Kanu Ya Bayyana Babban Dalilin Dayasa Ya Gudu Yabar Nijeriya A Shekarar 2017 appeared first on MUJALLARMU.