Siyasar Kano: Lokutta 3 da aka kwashi yan kallo tsakanin Shekarau da Kwankwaso Yayin da babban zaben shekarar 2019 ke karatowa, wani siyasar da zai dauki hankalin mutane shine zaben Sanatan mazabar Kano ta tsakiya, inda za’a fafata tsakanin tsofaffin gwamnonin jahar Kano, Malam Ibrahim Shekarau da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Duk da […]
The post KARANTA KAJI: Yadda Zaben Kwankwaso Da Shekarau Zai Kwashi ‘Yan Kallo A Kano Karo Na hudu appeared first on MUJALLARMU.